Kannywood

Malan Nata’ala Jiki ya Fara Samun Sauki Kalli yadda ya Karbi Ziyarar da Mawaki ado Gwanja ya Kai Masa Har Cikin…

Malan Nata’ala Jiki ya Fara Samun Sauki Kalli yadda ya Karbi Ziyarar da Mawaki ado Gwanja ya Kai Masa Har Cikin Asibitin da Yake Kwance.

Muna Rokon Allah Ya Baiwa Jarumi Nata’ala Lafiya Yasa Kaffara Ne Amin Amin Tabbas Wannan Lamari Yayiwa Al’umma Dadi Ganin Yadda ya Fara Samun Lafiya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button