Siyasa
Yanzu-yanzu Malam Daurawa yayi Murabus Daga Muka’min Sa na Hisba Bayan Wasu Kala’mai da Gwabna ya Fada akan Salon Aikin Hisbah
Innalillahi: Labari Mara Dadi Yanzu-yanzu Malam Daurawa yayi Murabus Daga Muka’min Sa na Hisba Bayan Wasu Kala’mai da Gwabna ya Fada akan Salon Aikin Hisbah.