Latest News

GWABNAN JAHAR KANO!! Abba Kabir Ya Raba Tallafin Kayan Abinci Don Ragewa Talakawa Radadi Inda Ya-

GWABNAN JAHAR KANO!! Abba Kabir Ya Raba Tallafin Kayan Abinci Don Ragewa Talakawa Radadi Inda Yaci Gaba’da Baiwa Jama’a Hakuri akan Halin’da Ake Ciki.

Tareda Fadawa Kowa Yaci Gaba’da Addu’a Domin Kuwa Lamarin Kasar Nan Sai Addu’a Talaka Na Cikin Wani Hali.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button