Latest News
Toffa Babbar Magana: Bari Muga Masu Kallon Hausa Film Shekarun Baya Shin Zaku Iya Gane Su Wane Was Yan’nan Kuwa? A Cikin Jaruman Kannywood…
Toffa Babbar Magana: Bari Muga Masu Kallon Hausa Film Shekarun Baya Shin Zaku Iya Gane Su Wane Was Yan’nan Kuwa? A Cikin Jaruman Kannywood.
Kuma A Lokacin Bayan Manyan Jarumai Ne!
Sannan Sun Taka Muhimmiyar Rawar Gani a Masana’antar ta Kannywood Kuma Dadin Dadawa Har Yanzu Wasu Daga Cikin Su ana Iya Ganin Su a Hausa Film Jama’a Mene Ra’ayin Ku Akai.
- 1_ AMINU SAIRA
- 2_ ALI RABI’U ALI
- 3_ NURA HASSAN