Latest News
Yanzu-yanzu Muke Samun Labari Jarumin Kannywood Yakubu Mohd Yayi Hadarin Mota a Hanyar sa Ta Zuwa Abuja Daga Kano, Baiji Rauni Ba Allah ya Kiyaye Gaba…
Yanzu-yanzu Muke Samun Labari Jarumin Kannywood Yakubu Mohd Yayi Hadarin Mota a Hanyar sa Ta Zuwa Abuja Daga Kano, Baiji Rauni Ba Allah ya Kiyaye Gaba.
Sai dai Motar Sa Ta Samu Matsala Inda Abun a Kan’ta Ya Kare 😎🤩 Saboda Haka Sai dai Muce Alhandulillah Kuma Allah ya Mayar da Alkairi.
Allah Ya Kiyaye Gaba Amin Dan Arzikin Annabi S’A’W.