Latest News
MASHA ALLAH: Yadda Haduwar Gwabnan Bauci Tareda Gwabna Abba Kabir ta Kasan’ce Bayan Samun…
MASHA ALLAH: Yadda Haduwar Gwabnan Bauci Tareda Gwabna Abba Kabir ta Kasan’ce Bayan Samun Wani matashin Yaro Daya Tsin’ci Manyan Kudi Sama’da Million 100 ya Mayarwa da Mai Shi a Jahar Bauci.
Wannan Lamari Yayiwa Al’umma Dadi Kana Yayi Matukar Taba. Masu Zukata Sosai Inda Kowa Ke Masa Fatan Alkairi.