World News

Yanzu-yanzu Yadda Haduwar Shugaban Kasar Nigeria Bola Tunubu da Sarkin Qatar Ta Kasan’ce a Kasar Qatar Kalli Video…

GA FULL VIDEON 👆

Yanzu-yanzu Yadda Haduwar Shugaban Kasar Nigeria Bola Tunubu da Sarkin Qatar Ta Kasan’ce a Kasar Qatar Kalli Video.

Shugaban Najeriya Bola Tinubu da Sarkin Qatar, Sheikh Tamim bin Hamad Al Thani, sun sanya hannu kan wasu yarjejeniyoyi da za su buɗe ƙofar inganta muhimman fannoni tsakanin ƙasashen biyu.

Ɓangaren da yarjejeniyoyin za su shafa sun haɗa da fannonin ilimi da kasuwanci da inganta zuba jari, da samar wa matasa ayyuka da haƙar ma’adinai da yawon buɗe ido da kuma wasanni.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button