World News

Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un: Kulli Nafsin Za’ikatul Mut 😭 Sati Biyu da Aure Ango ya Rasu Kalli Cikakken Faifan Bidiyon yadda Akai Jana’izar Sa…

Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un: Kulli Nafsin Za’ikatul Mut 😭 Sati Biyu da Aure Ango ya Rasu Kalli Cikakken Faifan Bidiyon yadda Akai Jana’izar Sa.

Tabbas Al’umma Dadama Sun Halacci Wajen Wannan Mutuwar Tasa Inda Kowa Ke Masa Fatan Alkairi Tareda Addu’ar Allah Yajikan Sa da Rahama.

Jama’a Dadama Sunji Ba Dadi Matuka akan Wannan Rashi da Akai Amarya Ta Shiga Cikin Mayuwa Cin Hali akan Wannan Rashi na Mijin ta Da Tayi.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Akbarka Na Musamman.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button