Kannywood

Maryam kk Jarumar Kannywood Ta Mallaki Motar Hawa ta Kan’ta Congratulations Wana Fata Zaku Iya Mata? Yanzu…

Maryam kk Jarumar Kannywood Ta Mallaki Motar Hawa ta Kan’ta Congratulations Wana Fata Zaku Iya Mata? Masoyan Jaruma.

Zamuso Muji Ra’ayin Ku Jama’a Sannan Yan Uwanta Jarumai Dadama Suma Sun Taya ta Murna da Samun Wannan Kyau’ta da Tayi.

Inda Kowa ke Mata Fatan Alkairi Tareda Addu’ar Allah ya Rabata da Karfe’ Lafiya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button