Labaran Hausa
Allah Sarki jiya ba Yauba, Hotunan Yadda Tsohuwar Jarumar Kannywood Ladidi Fagge ta Koma, Allah Ya bata Lafia
Allah Sarki jiya ba Yauba, Hotunan Yadda Tsohuwar Jarumar Kannywood Ladidi Fagge ta Koma, Allah Ya bata Lafi
Allah Sarki Jiya ba Yauba Kalli Hotunan Yadda Tsufa ya bayyana a Fuskar Jaruma Ladidi Fagge.
Jaruma ladidi tana daya daga cikin Fitattun Jarumai a Masana’antar Kannywood wanda suke taka rawa a matsayin Iyaye.
Jarumar an dade rabonda aji duriyarta wanda harma mutane suke tunanin cewa ta daina harkar ta film, amma daga baya kuma sai akaga fuskarta acikin shiri me dogon zango na Alaqa wanda Ali nuhu yake gabatarwa.
Ga hotunan nan kamar haka.