Latest News

GWANIN SHA’AWA: Kalli Cikakken Faifan Bidiyon yadda Haduwar Shehi Mai Tajil izzi ta Kasan’ce Tareda Jarumi Salisu Fulani a Kasa Mai Tsarki Kalli…

GWANIN SHA’AWA: Kalli Cikakken Faifan Bidiyon yadda Haduwar Shehi Mai Tajil izzi ta Kasan’ce Tareda Jarumi Salisu Fulani a Kasa Mai Tsarki Kalli.

Tabbas Kowa Yaji Dadin yadda Haduwar Tasu ta Kasan’ce Inda Suka Gaisa Kana Sukai Shira Sannan Sukayiwa Kasa Addu’a Tareda Daukar Hoton Juna.

allah ya Karawa Annabi S’A’W Daraja Allah Ka Bar’mu da Soyayyar Muhammadu Rasulillah S’A’W 💓

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button