Siyasa

Kalli Faifan Bidiyon Yadda Dikko Radda Yayi Dogowar Tafiya a Dokar Daji don Samarwa da Jama’ar Sa Hanyoyi a Karamar Hukumar kankia Yanzu…

Kalli Faifan Bidiyon Yadda Dikko Radda Yayi Dogowar Tafiya a Dokar Daji don Samarwa da Jama’ar Sa Hanyoyi a Karamar Hukumar kankia Yanzu.

A ziyarar da na yi jiya, na tantance hanyar Yana-Ganuwa-Radda-Kunduru-Kadaya mai tsawon kilomita 40 wanda ya ratsa kananan hukumomin Charanchi da Kankia a jihar Katsina.

Babban makasudin wannan aikin hanyar shi ne samar da hanyoyin sadarwa masu alaka da juna da za su amfana a kalla al’ummomi shida, tare da samar musu da hanyoyin samun sauki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button