World News

Banida Burin Daya Wuce Naga’na Aurar da Diyata A Fadin Duniya Cewar Jaruma Hadiza Saima

Banida Burin Daya Wuce Naga’na Aurar da Diyata A Fadin Duniya Cewar Jaruma Hadiza Saima Wannan Burine Mai Kyau Muna Rokon Allah ya Baki Iko.

Jarumar Kannywood Hadiza Saima Ta Bayyana was Duniya Babbar Yar’ta Wadda Jama’a Basu San ta Ba Don Haka Kofa a Bude Take Idan Akwai Mai so Zaka Iya Neman Auren ta.

Zamu Sa Muku Hotunan Ta Tareda Yar Tata Domin Ku Ganewa Idon Ku Wannan Kenan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button