Latest News

Innalillahi: An Tafka wa Jarumin Kannywood Saddiqu Babban Rashi Mutuwar Ya’yar Sa, Matar’sa ta Haifa Masa Santa’lelen Jariri Kuma Yanzu…

Innalillahi: An Tafka wa Jarumin Kannywood Saddiqu Babban Rashi Mutuwar Ya’yar Sa, Matar’sa ta Haifa Masa Santa’lelen Jariri Kuma Yanzu.

Allah Sarki Rayuwar Kenan Dama Ranar da wani Yazo Ranar Wani Ke Komawa Muna Rokon Allah Yajikan Babbar Anty Sa.

Kana Muna Masu Yi Masa Addu’a akan Allah Ya Raya Yar’sa da Matar Sa ta Haifa Masa Bisa Sunnar Annabi S’A’W Ameen ya Hayyu ya Kayyun.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button