Kannywood

MASHA ALLAH: Kalli Cikakken Faifan Bidiyon yadda Jarumar Kannywood Mansura Isa ta Dauki Yar’ta Zuwa Kasa Mai Tsarki Don Gudanar da Aikin Hajji Kalli Video…

MASHA ALLAH: Kalli Cikakken Faifan Bidiyon yadda Jarumar Kannywood Mansura Isa ta Dauki Yar’ta Zuwa Kasa Mai Tsarki Don Gudanar da Aikin Hajji.

Babu Shakka Wannan Lamari Yayiwa Al’umma Dadi Matuka Inda Kowa Ke Mata Fatan Alkairi Tareda Addu’ar Allah ya Ansa Addu’a.

Kuma Ya Bata Miji Nagari Domin Kuwa tun Bayan Rabuwarta da Sani Danja Har Kawo Yanzu Babu Wanda ya Kara Aure a Tsakanin Su.

Saboda Yadda Suke Kaunar Junan Su: Muna Rokon Allah Idan Har Suna Kaunar Junan Su Allah ya Basu iKon Gyara Auren Su Amin Amin.

MAKKAH TO MADEENA 💙❤️🤍

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button