Latest News

Toffa Babbar Magana: Ku Kalli Faifan Bidiyon Yadda Ahmad Musa ya Hadu’da Wani Masoyin Sa Daya Taho a Keke Tun Daga Benue State Domin Yazo yaga Ahmad Musa Kalli video…

Toffa Babbar Magana: Ku Kalli Faifan Bidiyon Yadda Ahmad Musa ya Hadu’da Wani Masoyin Sa Daya Taho a Keke Tun Daga Benue State Domin Yazo yaga Ahmad Musa.

Ahmad Musa ya Karbi Wannan Masoyin Nasa Hannu Bibbiyu Inda Yaji Dadi Matuka Sosai da Sosai.

Haka Zalika Jama’a Ma Sunji Dadi Inda Har Sukewa Ahmad Musa Fatan Alkairi Tareda Addu’a.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button