Siyasa

YANZU-YANZU: Gwabnan Jahar Kano Abba Kabir Yusuf yayi Alkawarin Cikawa Maniyata Aikin Hajji 500,000 Saboda Karin Kudin da Akai…

YANZU-YANZU: Gwabnan Jahar Kano Abba Kabir Yusuf yayi Alkawarin Cikawa Maniyata Aikin Hajji 500,000 Saboda Karin Kudin da Akai.

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya sanar da amincewa da tallafin naira 500,000 ga maniyyata Hajjin bana da suka fito daga jihar, a wani yunƙuri na rage masu raɗaɗin ƙarin kuɗin kujerar da Hukumar Alhazan Najeriya ta yi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button