Labaran Duniya

ALHANDULILLAH: Anyiwa Babban Dan Bindiga Kisan Gilla Dogo Gide Yanzu a…

ALHANDULILLAH: Anyiwa Babban Dan Bindiga Kisan Gilla Dogo Gide Yanzu a Wannan Lamari Yayiwa Al’umma Dadi Matuka.

An Samu Nasarar Kashe Sa a Jahar katsina Inda Wannan Abu Yayi Matukar Saka Jama’a a Cikin Farin Ciki Matuka.

Shin Jama’a Wana Fata Zaku Iya yi akan Wannan Lamari Zamuso Jin ta Bakin Ku ta Hanyar Yi Manah Comment Mun Gode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button