Labaran Duniya
Yadda Wani Ba’amurke Ya Auri Daya daga Cikin Yan Biyun da aka Haifa a Manne da Juna a Kasar Amurka Yanzu Kalli video…
Yadda Wani Ba’amurke Ya Auri Daya daga Cikin Yan Biyun da aka Haifa a Manne da Juna a Kasar Amurka Yanzu Kalli video…
Guda daga cikin ‘yan biyun da aka haifa a hade, Abby Hense ta yi aure. ‘Yan biyun da ke Minnesota na Amirka dai masu shekaru 34 an haifesu ne da kawuna da kuma zuciyoyi guda biyu sai dai gangar jikinsu guda daya ce.