Labaran Hausa
Ku kwantar da Hankalin Ku Masoya Annabi Sallallahu Alaihi wa Alihi wasallam…
Ku kwantar da Hankalin Ku Masoya Annabi Sallallahu Alaihi wa Alihi wasallam.
InshaAllah Wannan Zauren Na Fadar Bege Ya Kusa dawo Normal. Za a kori bara gurbi.
A yanzu haka mutane da yawa suna magana Akai kamar yadda a yanzu haka ga video ka kalla.
