World News
MASHA ALLAH: Kalli Cikakken Faifan Bidiyon yadda DG Na Jan’iyar NNPP ya Kai’wa Mahaifiyar Gwabna Abba Kabir Ziyarar Bazata Yanzu a…
MASHA ALLAH: Kalli Cikakken Faifan Bidiyon yadda DG Na Jan’iyar NNPP ya Kai’wa Mahaifiyar Gwabna Abba Kabir Ziyarar Bazata Yanzu Har Gidan ta Alhandulillah.
Inda Yayi Mata Barka da Shan Ruwa Tareda Yi Mata Fatan Alkairi Wannan Lamari Yayiwa Al’umma Dadi Matuka Sosai da Sosai.
Inda Kowa Ke Mata Fatan Alkairi Abun Gwanin Sha’awa Zamusa Muku Kuga.