World News

Allahu Akbar: Ku Kalli Wani Sabon Faifan Bidiyon Jarumi Abubakar Maishadda Tareda Mahaifiyar Sa A Kasa Mai Tsarki yadda Suka Gudanar da…

Allahu Akbar: Ku Kalli Wani Sabon Faifan Bidiyon Jarumi Abubakar Maishadda Tareda Mahaifiyar Sa A Kasa Mai Tsarki yadda Suka Gudanar da Aikin Hajji Su Cikin Watan Ramadam.

Muna Rokon Allah ya Karbi Ibadun’mu Baki Daya Dan Arzikin Annabi S’A’W Du Wani Musulmi Dake Son Zuwa Wajen Nan Allah Ka Basa Iko Dan Arzikin Annabi S’A’W Ameen ya Allah.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button