Labaran Hausa

MASHA ALLAH: Ku Kalli Faifan Bidiyon Dr Nasiru Gawuna a Kasa Mai Tsarki Lokacin Daya Kai’wa Annabi S’A’W Ziyara Yanzu…

MASHA ALLAH: Ku Kalli Faifan Bidiyon Dr Nasiru Gawuna a Kasa Mai Tsarki Lokacin Daya Kai’wa Annabi S’A’W Ziyara Yanzu.

Babu Shakka Wannan Lamari Yayi Matukar Yiwa Alumma Dadi Sosai Inda Kowa Ke Toffa Albarkacin Bakin Sa Akan Wannan Lamari.

Jama’a Dadama Nayiwa Gawuna Fatan Alkairi Tareda Addu’ar Allah ya Karbi Ibadun’mu Baki Daya Albarkacin Watan Ramadam.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button