Siyasa

Toffa Babbar Magana!! Shin Mene Ra’ayin Ku akan Korar Murjah da Ake Shirin yi Daga Tafiyar Kwankwasiya Yanzu Kalli Video…

Toffa Babbar Magana!! Shin Mene Ra’ayin Ku akan Korar Murjah da Ake Shirin yi Daga Tafiyar Kwankwasiya Yanzu Kalli Video.

Tun Bayan Kama Murjah Ibrahim Kunya da Akai Aka kai’ta Kotu Daga Karshe Har Gidan Yari Tayi.

Sannan Kuma Gwabnatin Abba Kabir Bata Ce Kala’ba Hakan Yasa Wasu Daga Cikin Jama’a Suke Ganin Kamar An Kori Murja Ibrahim Kunya Daga Jan’iyar NNPP Ne.

Shin Jama’a Mene Ra’ayin Ku Akan Wannan Lamari Zamuso Muji Ta Bakin Ku ta Hanyar Yi Manah Comment Jama’a.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button