World News
MASHA ALLAH: Matar Baba Ari ta Haifa Masa Santa’lelen Jariri Yanzu Kalli Irin Farin Cikin Daya Shiga a…
MASHA ALLAH: Matar Baba Ari ta Haifa Masa Santa’lelen Jariri Yanzu Kalli Irin Farin Cikin Daya Shiga a Lokacin da Akai Masa Wannan Albishir Din.
Jama’a Dadama Sun Taya Jarumi Baba Ari Murna Ciki Har’da Abokan Sana’ar Sa Yan Film Domin Kuwa Wannan Ba Karamin Abun Farin Ciki Bane ya Same Sa.
Daga Karshe Zamuso Muji Ra’ayin Ku Jama’a Tareda Irin Fatan Da Xaku Yiwa Jarumin Kannywood Baba Ari Mun Gode Sosai Masoya.