Labaran Hausa
DaDumi’DuminSa: Muhimmiyar Sanarwa Daga Saudiya Yanzu Ba’a ga Wata Ba A Kasar Saudiya Azumi 30 Za’ai Kenan…
Da Dumi-Dumi
Ba a ga watan karamar sallah na Shawwal ba a Saudiyya.
Hukumomin kasar suka ce sallah sai ranar Laraba.
Hakan na nufin cewa Ƙaramar Sallah a Saudiyya za ta kama ranar Laraba, 10 ga watan Afrilun 2024.