Kannywood
MUHIMMIYAR SANARWA: Za’a Dawo Shirin Labarina Season 9 Nan’da Kwana…
Ga yadda Director Aminu Saira Yayi Bayani A Shafin Sa Na Media Kamar Yadda Yayi Alkairin Ci Gabada Kawo Shirin Labarina Nan Bada Jimawa.
SANARWA AKAN LABARINA SEASON 9.
Salamu alaikum, ina yi mana barka Sallah, Allah ya karbi ibadun da mu kayi a Ramadan,
In sha Allah Nan da Sati Uku masu Zuwa zamu fara fara Haska LABARINA SEASON 9. ( 3 ga watan May ) a wuraran da muka saba haskawa,
Allah ya sa mu fita kunyar masu kallon 🙏 muna godiya ga masoya wannan shiri na.