KannywoodWorld News

Yanzu yanzu: Ali Nuhu Yayi Magana akan Halin’da Adam A Zango Ke Ciki da Kuma Abun’da Ke Faruwa Dashi Kalli Video…

Yanzu yanzu: Ali Nuhu Yayi Magana akan Halin’da Adam A Zango Ke Ciki da Kuma Abun’da Ke Faruwa Dashi.

Muna Rokon Allah Ya Baiwa Jarumi Adam A Zango Sauki a Lamarin Sa ya Kuma yaye Masa Damuwar Dake Ciki.

Ali Yayi Magana Ne Kamar Haka a Shafin Sa Na Instagram:

He is fine and all is well with him now. Sometimes we get uspet over some because we are human. Thanks to you all for the care, concern, and prayers. We really appreciate.

Translation;

Yana lafiya kuma yanzu komai ya daidaita. Wani lokaci mukan yi nasara akan wasu saboda mu mutane ne. Godiya a gare ku duka don kulawa, damuwa, da addu’a. Muna godiya sosai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button