KannywoodLabaran DuniyaLabaran Hausa

Yau ce ranar da al’ummar Musulmai Ke gudanar da aikin Hajjin bana Tare Da Tsayuwar Arfa Da Addu’a Kalli Video Yanzu…..

Yau ce ranar da al’ummar Musulmai da ke gudanar da aikin Hajjin bana ke tsayuwar Arfa.

Tsayuwar Arfa na ɗaya daga cikin ƙololuwar aikin Hajji, inda ake buƙatar mahajjata su tsaya a filin domin yin addu’o’i.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button