Kannywood
ALLAH KA KARAWA ANNABI S’A’W DARAJA: Kalli Cikakken Faifan Bidiyon Jaruma Rahama Sadau Tareda Mahaifiyar ta a…
ALLAH KA KARAWA ANNABI S’A’W DARAJA: Kalli Cikakken Faifan Bidiyon Jaruma Rahama Sadau Tareda Mahaifiyar ta a Kasa Mai tsarki.
Inda Suka Ziyarci Wannan Kasa Tareda Yan uwan ta da Mahaifiyar’ta Gwanin Sha’awa Wannan Lamari Yayiwa Jama’a Dadi.