Labaran Hausa

ALLAH SARKI. Kusa Malam Cikin Addu’a Kalli Halin’da yake Ciki na Rashin Lafiya Yanzu a…

ALLAH SARKI. Kusa Malam Cikin Addu’a Kalli Halin’da yake Ciki na Rashin Lafiya Yanzu a.

SUBHANALLAHI: Fitaccen Malamin Addinin nan Ustas Abubakar Salihu Zariya na kwance ranga-ranga babu lafiya.

malamin ya baiyana hakane a babban shafinsa dake yanar gizo.

Muna roƙon Allah ya bashi lafiya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button