Latest News
MASHA ALLAH: Yadda Jarumi Dan Fulani Dadinkowa ya Samu Damar yin Aikin
MASHA ALLAH: Yadda Jarumi Dan Fulani Dadinkowa ya Samu Damar yin Aikin umara a Kasa Mai Tsarki ta Makka Muna Rokon Allah Ya Karbi Ibadun’mu Dan Arzikin Annabi S’A’W.
RAMADAN KAREEM:
Jarumi Dan Fulani Tabbas Yaji Matukar Farin Ciki Mara Musal’tuwa Daya Samu Damar Halattar Wannan Taro.