Latest News
Kasar’mu Nigeria Tana Cikin Wani Hali: Allah ya Kawo Manah Mafita Albarkacin Watan Ramadam -Ahmad Musa…
Kasar’mu Nigeria Tana Cikin Wani Hali: Allah ya Kawo Manah Mafita Albarkacin Watan Ramadam -Ahmad Musa.
Tabbas Nigeria Abu’buwa da Yawa Sun Lalace Tun Daga Har’kar Tsaro ga Tsadar Rayuwa – Hakan Ne Yasa Dan Wasan Kwallon Kafa Ahmad Musa.
yayiwa Kasar Mu Addu’a akan Allah Ya Kawo Manah Dauki Muna Rokon Allah ya Ansa Addu’a Amin ya Allah.