Latest News
GWANIN SHA’AWA!! Yadda Akai Zama Na Musamman Tsakanin Kwankwaso Tareda Matai’makin Gwabna da Wasu Turawa akan…
GWANIN SHA’AWA!! Yadda Akai Zama Na Musamman Tsakanin Kwankwaso Tareda Matai’makin Gwabna da Wasu Turawa akan Yadda Za’a Samu Ci Gaba Karatun Daliban da aka Tura Kasar Waje.
Wannan Lamari Yayiwa Iya’yen Yaran da aka Tura Dadi Matuka Inda Kowa Ke Toffa Albarkacin Bakin Sa Akan Wannan Batu.
NNPP Jan’iyar Talaka!! Muna Rokon Allah Ya Kara Kawo Ci Gaba a Wannan Jan’iya Amin Amin.